ٱلۡمُنَٰفِقُونَ وَٱلۡمُنَٰفِقَٰتُ بَعۡضُهُم مِّنۢ بَعۡضٖۚ يَأۡمُرُونَ بِٱلۡمُنكَرِ وَيَنۡهَوۡنَ عَنِ ٱلۡمَعۡرُوفِ وَيَقۡبِضُونَ أَيۡدِيَهُمۡۚ نَسُواْ ٱللَّهَ فَنَسِيَهُمۡۚ إِنَّ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ هُمُ ٱلۡفَٰسِقُونَ ٦٧
Al-munāfiqūna wal-munāfiqātu ba'duhum mim ba'din ya'murūna bil-munkari wayanhawna 'anil-ma'rūfi wayaqbidūna aydiyahum nasullāha fanasiyahum innal-munāfiqīna humul-fāsiqūn
Munãfukai maza da munãfukai mãtã, sãshensu1 daga sãshe, sunã umurni da abin ƙi kuma sunã hani daga alhẽri. Kuma sunã damƙẽwar hannayensu. Sun mance Allah, sai Ya mantã da su. Lalle ne munãfukai sũ ne fãsiƙai.
Bayanan ƙasa
1 sũ duka daidai suke ga hãlinsu na sharri. Damƙe hannu shi ne rõwa.