Surat At-Takwir, aya ta 8

81:8

وَإِذَا ٱلۡمَوۡءُۥدَةُ سُئِلَتۡ ٨

Wa idhal-maw'ūdatu su'ilat

Kuma idan wadda aka turbuɗe1 ta da rai aka tambaye ta.

Bayanan ƙasa

1 A cikin zãmanin jahiliyya Lãrabãwa bã su son a haifa musu 'ya'ya mãta dõmin haka har sukan turbuɗe 'ya'yansu dõmin kada su yi abin kunya ko kuma su talauce wajen yi musu aure.