Surat At-Takwir, aya ta 7

81:7

وَإِذَا ٱلنُّفُوسُ زُوِّجَتۡ ٧

Wa idhan-nufūsu zuwwijat

Kuma idan rãyuka aka haɗa1 su da jikunkunansu.

Bayanan ƙasa

1 Ko kuma, aka haɗa kõwane mutum da irin mutãnensa a Aljanna ko a wuta.