أَوۡ يُزَوِّجُهُمۡ ذُكۡرَانٗا وَإِنَٰثٗاۖ وَيَجۡعَلُ مَن يَشَآءُ عَقِيمًاۚ إِنَّهُۥ عَلِيمٞ قَدِيرٞ ٥٠
Aw yuzawwijuhum dhukrānan wa ināthan wayaj'alu man yashā'u 'aqīman innahū 'alīmun qadīr
Kõ kuma Ya haɗa su maza da mãtã, kuma Yanã sanya wanda Ya so bakarãre.1 Lalle shi, Mai ilmi ne, Mai ĩkon yi.
Bayanan ƙasa
1 Bakarãrre, shi ne wanda bã ya haihuwa.