Surat Ash-Shu'ara, aya ta 128

26:128

أَتَبۡنُونَ بِكُلِّ رِيعٍ ءَايَةٗ تَعۡبَثُونَ ١٢٨

Atabnūna bikulli rī'in āyatan ta'bathūn

"Shin, kunã yin ginin sitadiyo1 a kõwane tsauni ne, kunã yin wãsa?"

Bayanan ƙasa

1 Sitãdiyo shi ne gidan wasanni da Turanci, alãmã da Lãrabci.