Surat Ash-Shu'ara, aya ta 129

26:129

وَتَتَّخِذُونَ مَصَانِعَ لَعَلَّكُمۡ تَخۡلُدُونَ ١٢٩

Watattakhidhūna masāni'a la'allakum takhludūn

"Kuma kunã riƙon matsãrar ruwa, tsammãninku, ku dawwama?1"

Bayanan ƙasa

1 Kõ kuma wurãren sanã'õ'i kamar masãƙoƙi irin na zãmanin nan.