قَدۡ أَفۡلَحَ مَن زَكَّىٰهَا ٩
Qad aflaha man zakkāhā
Lalle ne wanda ya tsarkake1 shi (rai) ya sãmi babban rabo.
Bayanan ƙasa
1 Karɓar imãni da aiki da abinda ya ƙunsa tsarkake rai ne.