Surat An-Najm, aya ta 18

53:18

لَقَدۡ رَأَىٰ مِنۡ ءَايَٰتِ رَبِّهِ ٱلۡكُبۡرَىٰٓ ١٨

Laqad ra'ā min āyāti rabbihil-kubrā

Lalle, tabbas, (Annabinku) ya ga waɗanda suka fi girma1 daga ãyõyin Ubangijinsa.

Bayanan ƙasa

1 Watau dai Alƙur'ani ya zo daga Allah ta hanya mafi aminci har ya sadu da mutãne dõmin su yi aiki da abin da ke cikinsa.