Surat An-Najm, aya ta 17

53:17

مَا زَاغَ ٱلۡبَصَرُ وَمَا طَغَىٰ ١٧

Mā zāghal-basaru wamā taghā

Ganinsa1 bai karkata ba, kuma bai ƙetare haddi ba.

Bayanan ƙasa

1 Lamirin Malã'ika Jibrila ne.