Surat Al-Qiyamah, aya ta 16

75:16

لَا تُحَرِّكۡ بِهِۦ لِسَانَكَ لِتَعۡجَلَ بِهِۦٓ ١٦

Lā tuharrik bihī lisānaka lita'jala bih

Kada ka mõtsar1 da harshenka game da shi dõmin ka yi gaugãwar riƙe shi (Alƙur'ãni).

Bayanan ƙasa

1 Dangantakar wannan ãya da ta sama da ita, ita ce bambancin Annabi mai gaggawar karɓar umurnin Allah da ƙyamar kãfiri ga karɓarsa, da bayãnin sauƙaƙewar Allah ga mai bin umurninSa.