وَأَلَّوِ ٱسۡتَقَٰمُواْ عَلَى ٱلطَّرِيقَةِ لَأَسۡقَيۡنَٰهُم مَّآءً غَدَقٗا ١٦
Wa allawistaqāmū 'alat-tarīqati la asqaynāhum mā'an ghadaqā
"Kuma dã sun tsayu1 sõsai a kan hanya, dã lalle Mun shãyar da su ruwa mai yawa."
Bayanan ƙasa
1 Tsayuwa sosai wato su bautawa Allah kamar yadda Allah Ya umarce su, su yi Masa ɗa'a saboda Yã wadãta su.