Surat Al-Isra, aya ta 5

17:5

فَإِذَا جَآءَ وَعۡدُ أُولَىٰهُمَا بَعَثۡنَا عَلَيۡكُمۡ عِبَادٗا لَّنَآ أُوْلِي بَأۡسٖ شَدِيدٖ فَجَاسُواْ خِلَٰلَ ٱلدِّيَارِۚ وَكَانَ وَعۡدٗا مَّفۡعُولٗا ٥

Fa idhā jā'a wa'du ūlāhumā ba'athnā 'alaykum 'ibādal lanā ulī ba sin shadīdin fajāsū khilālad-diyāri wakāna wa'dam maf'ūlā

To idan wa'adin na farkonsu yajẽ, za Mu aika, a kanku waɗansu bãyi1 Nãmu, ma'abũta yãƙi mafĩ tsanani, har su yi yãwo a tsakãnin gidãjenku, kuma yã zama wa'adi abin aikatawa.

Bayanan ƙasa

1 Sun yi fasãdi da barin aiki da Taurãti, sabõda haka aka aika Jãlũta a kansu. Ya kashe su kuma ya kãma zuriyarsu.