Surat Al-Isra, aya ta 100

17:100

قُل لَّوۡ أَنتُمۡ تَمۡلِكُونَ خَزَآئِنَ رَحۡمَةِ رَبِّيٓ إِذٗا لَّأَمۡسَكۡتُمۡ خَشۡيَةَ ٱلۡإِنفَاقِۚ وَكَانَ ٱلۡإِنسَٰنُ قَتُورٗا ١٠٠

Qul law antum tamlikūna khazā'ina rahmati rabbī idhal la amsaktum khashyatal-infāqi wakānal-insānu qatūrā

Ka ce: "Dã dai kũ, kunã mallakar1 taskõkin rahamar Ubangijĩna, a lõkacin, haƙĩƙa dã kun kãme dõmin tsõron ƙãrẽwar taskõkin. Kuma mutum yã kasance mai ƙwauro ne."

Bayanan ƙasa

1 Muƙãrana a tsakãnin kyautar mutum da rõwarsa ga dũkiyar da ya mallaka.