خُذِ ٱلۡعَفۡوَ وَأۡمُرۡ بِٱلۡعُرۡفِ وَأَعۡرِضۡ عَنِ ٱلۡجَٰهِلِينَ ١٩٩
Khudhil-'afwa wa mur bil-'urfi wa a'rid 'anil-jāhilīn
Ka riƙi abin da ya sauƙaƙa; Kuma ka yi umurni da alhẽri, Kuma ka kau da kai daga jãhilai.1
Bayanan ƙasa
1 Bayãnin sifõfin mai wa'azi, watau mataimakin gaskiya a kan ƙarya.