Surat Al-Anbiya, aya ta 105

21:105

وَلَقَدۡ كَتَبۡنَا فِي ٱلزَّبُورِ مِنۢ بَعۡدِ ٱلذِّكۡرِ أَنَّ ٱلۡأَرۡضَ يَرِثُهَا عِبَادِيَ ٱلصَّٰلِحُونَ ١٠٥

Walaqad katabnā fiz-zabūri mim ba'didh-dhikri annal-arda yarithuhā 'ibādiyas-sālihūn

Kuma lalle haƙĩƙa Mun rubũta a cikin Littãfi baicin Ambato1 (Lauhul Mahfũz) cẽwa ƙasã, bayĩna sãlihai, sunã gãdonta.

Bayanan ƙasa

1 Allah Yanã mallakar da ƙasa bãyinsa sãlihai, bã zã ta fita daga gare su ba sai idan sun musanya addininsu na ƙwarai da wani mugu.