إِنَّ فِي هَٰذَا لَبَلَٰغٗا لِّقَوۡمٍ عَٰبِدِينَ ١٠٦
Inna fī hādhā labalāghal liqawmin 'ābidīn
Lalle ne a cikin wannan (Alƙur'ãni), haƙĩƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabãta1 ga waɗansu mutãne mãsu ibãda.
Bayanan ƙasa
1 Ita ce cewar, Allah sãlihai sunã gadon ƙasa.