أَن تَقُولُوٓاْ إِنَّمَآ أُنزِلَ ٱلۡكِتَٰبُ عَلَىٰ طَآئِفَتَيۡنِ مِن قَبۡلِنَا وَإِن كُنَّا عَن دِرَاسَتِهِمۡ لَغَٰفِلِينَ ١٥٦
An taqūlū innamā unzilal-kitābu 'alā tā'ifatayni min qablinā wa in kunnā 'an dirāsatihim laghāfilīn
(Dõmin) kada ku ce: "Abin sani kawai, an saukar da littãfi a kan ƙungiya1 biyu daga gabãninmu, kuma lalle ne mũ, mun kasance, daga karatunsu, haƙĩƙa, gãfilai."
Bayanan ƙasa
1 Ana magana da mãsu shirkin Larabawa, ƙungiyõyin biyu kuwa su ne Yahũdu da Nasãra, littãfin shĩ ne Attaura da Linjĩla.