Surat Al-Ahzab, aya ta 23

33:23

مِّنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ رِجَالٞ صَدَقُواْ مَا عَٰهَدُواْ ٱللَّهَ عَلَيۡهِۖ فَمِنۡهُم مَّن قَضَىٰ نَحۡبَهُۥ وَمِنۡهُم مَّن يَنتَظِرُۖ وَمَا بَدَّلُواْ تَبۡدِيلٗا ٢٣

Mminal-mu'minīna rijālun sadaqū mā 'āhadullāha 'alayhi faminhum man qadā nahbahū waminhum man yantaziru wamā baddalū tabdīlā

Daga mũminai akwai waɗansu mazãje da suka gaskata abin da suka yi wa Allah alkwari a kansa, sa'an nan a cikinsu, akwai wanda ya biya bukãtarsa,1 kuma daga cikinsu akwai wanda ke jira. Kuma ba su musanya ba, musanyawa.

Bayanan ƙasa

1 Biyan bukãtarsa wãtau ya mutu, cikinsu akwai wanda yake jiran mutuwa.