وَلَلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٞ لَّكَ مِنَ ٱلۡأُولَىٰ ٤
Walal'ākhiratu khayrul laka minal-ūlā
Kuma lalle ta ƙarshe1 ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.
Bayanan ƙasa
1 Ta ƙarshe, wãto, Lãhira; kuma ta farko, wato, dũniya.