سَلَٰمٞ قَوۡلٗا مِّن رَّبّٖ رَّحِيمٖ ٥٨
Salāmun qawlam mir rabbir rahīm
"Aminci," da magana,1 daga Ubangiji Mai jin ƙai.
Bayanan ƙasa
1 Ana ce musu aminci ya tabbata a gare ku, da magana daga wajen Ubangijinsu Mai rahama, watau ana fada musu haka da magana bã da wata ishãra ba.