Surat Sad, aya ta 36

38:36

فَسَخَّرۡنَا لَهُ ٱلرِّيحَ تَجۡرِي بِأَمۡرِهِۦ رُخَآءً حَيۡثُ أَصَابَ ٣٦

Fasakkharnā lahur-rīha tajrī bi amrihī rukhā'an haythu asāb

Sabõda haka Muka hõre masa iska1 tanã gudu da umurninsa, tãna tãshi da sauƙi, inda ya nufa.

Bayanan ƙasa

1 An hore masa iska matsayin dawãkin da ya yanke dõmin Allah. An hõre masa aljannu dõmin niyyarsa ta sãmun diya mãsu jihãdi dõmin Allah.