Surat Sad, aya ta 13

38:13

وَثَمُودُ وَقَوۡمُ لُوطٖ وَأَصۡحَٰبُ لۡـَٔيۡكَةِۚ أُوْلَٰٓئِكَ ٱلۡأَحۡزَابُ ١٣

Wathamūdu waqawmu lūtin wa ashābu l'aykati ulā'ikal-ahzāb

Da Samũdãwa da mutãnen Luɗu da ma'abũta ƙunci, 1waɗancan ne ƙungiyõyin.

Bayanan ƙasa

1 Mutãnen ƙunci, sũ ne mutãnen Annabi Shu'aibu. A cikin Sham suke.