Surat Qaf, aya ta 14

50:14

وَأَصۡحَٰبُ ٱلۡأَيۡكَةِ وَقَوۡمُ تُبَّعٖۚ كُلّٞ كَذَّبَ ٱلرُّسُلَ فَحَقَّ وَعِيدِ ١٤

Wa ashābul-aykati waqawmu tubba'in kullun kaddhabar-rusula fahaqqa wa'īd

Da ma'abũta ƙunci 1da mutãnen Tubba'u,2 kõwanensu ya ƙaryata Manzanni, sai ƙyacẽwaTa ta tabbata.

Bayanan ƙasa

1 Ma'abũta ƙunci, mutãnen shu'aibu ne na farko. Bãyan an halaka su, sa'an nan ya tafi Madayana.

2 Tubba'u, sarkin Himyar ne,a Yemen, yã musulunta amma mutãnensa suka ƙi bin sa ga addini, aka halaka su, shi kuma ya tsĩra. Shĩ ne sarki wanda ya sãɓãwa ƙã'ida; ya musulunta amma mabiyansa ba su musulunta ba.