يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱسۡتَعِينُواْ بِٱلصَّبۡرِ وَٱلصَّلَوٰةِۚ إِنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلصَّٰبِرِينَ ١٥٣
Yā'ayyuhal-ladhīna āmanusta'īnū bis-sabri was-salawāti innallāha ma'as-sābirīn
Ya ku waɗan da 1suka yi ĩmãni! Ku nẽmi taimako da haƙuri game da salla. Lalle ne, Allah na tãre da mãsu haƙuri.
Bayanan ƙasa
1 Magana kuma ta fuskanta zuwa ga mũminai kawai dõmin a shirya zamansu.