Surat Ibrahim, aya ta 35

14:35

وَإِذۡ قَالَ إِبۡرَٰهِيمُ رَبِّ ٱجۡعَلۡ هَٰذَا ٱلۡبَلَدَ ءَامِنٗا وَٱجۡنُبۡنِي وَبَنِيَّ أَن نَّعۡبُدَ ٱلۡأَصۡنَامَ ٣٥

Wa idh qāla ibrāhīmu rabbij'al hādhal-balada āminan wajnubnī wabaniyya an na'budal-asnām

Kuma a lõkacin da Ibrãhĩm ya ce: "Yã Ubangijina! Ka sanyã wannan gari1 amintacce kuma Ka nĩsanta ni, nĩ da ɗiyãna daga bauta wa gumãka.

Bayanan ƙasa

1 Wannan gari watau Makka. Anã tunãtar da Lãrabãwa ga kãkansu Ibrãhĩm da addu'ar da ya yi sabõda garin Makka da mutãnen garin da ɗiyan Ismã'ila dõmin su wa'aztu.