Surat Ibrahim, aya ta 15

14:15

وَٱسۡتَفۡتَحُواْ وَخَابَ كُلُّ جَبَّارٍ عَنِيدٖ ١٥

Wastaftahū wakhāba kullu jabbārin 'anīd

Kuma suka yi addu'ar alfãnu1. Kuma kõwane kangararre mai tsaurin kai ya tãɓe.

Bayanan ƙasa

1 Kõwane ɓangare ya yi addu'ar alfãnu ga abin da yake ganin gaskiyarsa. Annabãwa suka yi alfãnu da Allah, kuma mutãnensu suka yi da abin da suke zato alheri a gare su.