۞ وَمَا مِن دَآبَّةٖ فِي ٱلۡأَرۡضِ إِلَّا عَلَى ٱللَّهِ رِزۡقُهَا وَيَعۡلَمُ مُسۡتَقَرَّهَا وَمُسۡتَوۡدَعَهَاۚ كُلّٞ فِي كِتَٰبٖ مُّبِينٖ ٦
Wamā min dābbatin fil-ardi illā 'alallāhi rizquhā waya'lamu mustaqarrahā wamustawda'ahā kullun fī kitābim mubīn
Kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa fãce ga Allah arzikinta yake, kuma Yanã sanin matabbatarta1 da ma'azarta, duka sunã cikin littãfi bayyananne.
Bayanan ƙasa
1 Matabbatã shĩ ne uba, kuma ma'aza ita ce uwa.