Surat Hud, aya ta 119

11:119

إِلَّا مَن رَّحِمَ رَبُّكَۚ وَلِذَٰلِكَ خَلَقَهُمۡۗ وَتَمَّتۡ كَلِمَةُ رَبِّكَ لَأَمۡلَأَنَّ جَهَنَّمَ مِنَ ٱلۡجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ أَجۡمَعِينَ ١١٩

Illā mar rahima rabbuka walidhālika khalaqahum watammat kalimatu rabbika la amla'anna jahannama minal-jinnati wan-nāsi ajma'īn

Sai wanda Ubangijinka Ya yi wa rahama, kuma dõmin wannan1 ne Ya halicce su. Kuma kalmar "Ubangijinka" Lalle ne zã Ni cika Jahannama da aljannu da mutãne gaba ɗaya" ta cika.

Bayanan ƙasa

1 Allah ya halicci mutãne da hãlãye dabam-dabam dõmin su sãɓa wa jũna.