وَنَادَوۡاْ يَٰمَٰلِكُ لِيَقۡضِ عَلَيۡنَا رَبُّكَۖ قَالَ إِنَّكُم مَّٰكِثُونَ ٧٧
Wanādaw yāmāliku liyaqdi 'alaynā rabbuka qāla innakum mākithūn
Kuma suka yi kira, "Ya Mãliku! Ubangijinka Ya kashe mu mana1 " (Mãliku) ya ce: "Lalle kũ mazauna ne."
Bayanan ƙasa
1 Watau sunã neman su mutu su huta da ɗaukar aZãba.