Surat Az-Zukhruf, aya ta 41

43:41

فَإِمَّا نَذۡهَبَنَّ بِكَ فَإِنَّا مِنۡهُم مُّنتَقِمُونَ ٤١

Fa immā nadhhabanna bika fa innā minhum muntaqimūn

To, kõ dai Mu tafi 1da kai to, lalle Mũ, mãsu yin azãbarrãmu, wa ne a kansu.

Bayanan ƙasa

1 Mu tafi da kai, watau Mu karɓi ranka, ka mutu, to, dã Mun yi musu azãba ke nan, dõmin sun rasa mai shiryar da su.