أَلَيۡسَ ٱللَّهُ بِأَحۡكَمِ ٱلۡحَٰكِمِينَ ٨
Alaysallāhu bi ahkamil-hākimīn
Ashe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?1
Bayanan ƙasa
1 Ana son wanda ya karanta sũrar har ƙarshe ya ce بلى ,wato na'am, Allah Ya fi kowa kyãwon hukunci.