Surat At-Takwir, aya ta 23

81:23

وَلَقَدۡ رَءَاهُ بِٱلۡأُفُقِ ٱلۡمُبِينِ ٢٣

Walaqad ra'āhu bil-ufuqil-mubīn

Kuma lalle ne, yã gan shi1 a cikin sararin sama mabayyani.

Bayanan ƙasa

1 Annabi ya ga Mala'ika Jibirilu ya san shi. Sabõda haka wani aljani bã zai yi kama da shi ba balle ya kãwo masa ƙarya.