وَٱخۡفِضۡ جَنَاحَكَ لِمَنِ ٱتَّبَعَكَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٢١٥
Wakhfid janāhaka limanit-taba'aka minal-mu'minīn
Kuma ka sassauta fikãfikanka1 ga wanda ya bĩ ka daga mũminai.
Bayanan ƙasa
1 Ka zama mai tausayi ga mũminai waɗanda suka bĩ ka, ka yi musu kamar yadda kãzã take yi wa 'ya'yanta ƙanana a lõkacin sanyi, kõ kuwa idan zã su yi barci dõmin ta kãre su daga cũta.