Surat Ash-Shu'ara, aya ta 196

26:196

وَإِنَّهُۥ لَفِي زُبُرِ ٱلۡأَوَّلِينَ ١٩٦

Wa innahū lafī zuburil-awwalīn

Kuma lalle shin, haƙĩƙa, yanã a cikin litattafan (Manzannin) farko.