Surat Ash-Shu'ara, aya ta 156

26:156

وَلَا تَمَسُّوهَا بِسُوٓءٖ فَيَأۡخُذَكُمۡ عَذَابُ يَوۡمٍ عَظِيمٖ ١٥٦

Walā tamassūhā bisū'in faya'khudhakum 'adhābu yawmin 'azīm

"Kada ku shãfe ta da cũta har azãbar yini mai girmã ta shãfe ku."