Surat As-Saffat, aya ta 164

37:164

وَمَا مِنَّآ إِلَّا لَهُۥ مَقَامٞ مَّعۡلُومٞ ١٦٤

Wamā minnā illā lahū maqāmum ma'lūm

"Kuma bãbu kõwa daga cikinmu,1 fãce yanã da matsayi sananne."

Bayanan ƙasa

1 Malã'iku da sauran halitta duka kõwa yã san matsayinsa na bauta ga Allah wanda ba Ya da dã ko diya, kuma ba Ya da dangantaka da kõwa.