Surat Ar-Ra'd, aya ta 10

13:10

سَوَآءٞ مِّنكُم مَّنۡ أَسَرَّ ٱلۡقَوۡلَ وَمَن جَهَرَ بِهِۦ وَمَنۡ هُوَ مُسۡتَخۡفِۭ بِٱلَّيۡلِ وَسَارِبُۢ بِٱلنَّهَارِ ١٠

Sawā'um minkum man asarral-qawla waman jahara bihī waman huwa mustakhfi billayli wasāribu bin-nahār

Daidai ne daga gare ku, wanda ya asirta magana da wanda ya bayyana game da ita, da wanda yake shi mai nẽman ɓõyewa ne da dare, da mai bayyana a cikin tafiyarsa a hanya da rãna1.

Bayanan ƙasa

1 Hasken rãnã mai kama da ruwa ga idon mai dũbi daga nesa.