Surat An-Nur, aya ta 48

24:48

وَإِذَا دُعُوٓاْ إِلَى ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦ لِيَحۡكُمَ بَيۡنَهُمۡ إِذَا فَرِيقٞ مِّنۡهُم مُّعۡرِضُونَ ٤٨

Wa idhā du'ū ilallāhi warasūlihī liyahkuma baynahum idhā farīqum minhum mu'ridūn

Kuma idan aka kirã su zuwa ga Allah da ManzonSa, dõmin Ya yi hukunci1 a tsakãninsu, sai gã wata ƙnngiya daga gare su sunã mãsu bijirewa.

Bayanan ƙasa

1 Wannan yanã nũna cewa rashin yardã da hukuncin Allah kãfirci ne. Wanda ya kai ƙãra ga kõtun al'ada alhãli kuwa yanã Musulmi kuma ya halatta haka, bã da wata lalũra ba, ya zama kãfiri sai idan ya tũba. Bã ya halatta ga Musulmi su yarda da yin kõtunanal'ãda a ƙasarsu.