79:4 فَٱلسَّٰبِقَٰتِ سَبۡقٗا ٤ Fas-sābiqāti sabqā Sa'an nan, su zama mãsu gaugãwa (da umarnin Allah) kamar suna tsẽre.