Surat An-Najm, aya ta 55

53:55

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكَ تَتَمَارَىٰ ٥٥

Fabi'ayyi ālā'i rabbika tatamārā

To, da wace daga ni'imõmin Ubangijinka kake 1yin shakka?

Bayanan ƙasa

1 Kamar abõkin magana kõ mai karãtu.