Ala bidhikrillahi tatma'innul-qulub

Fassara: Hausa Translation - Abu Bakr Jumi

ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَتَطۡمَئِنُّ قُلُوبُهُم بِذِكۡرِ ٱللَّهِۗ أَلَا بِذِكۡرِ ٱللَّهِ تَطۡمَئِنُّ ٱلۡقُلُوبُ ٢٨

Alladhīna āmanū watatma'innu qulūbuhum bidhikrillāhi alā bidhikrillāhi tatma'innul-qulūb

Waɗanda suka yi ĩmãni kuma zukãtansu sukan natsu da ambaton Allah. To, da ambaton Allah1 zukãta suke natsuwa.

Bayanan ƙasa

1 Ambaton Allah, shĩ ne bin hukunce-hukuncensa ga kõme. Umar ɗan Khattãb ya ce: "Mafificin ambaton Allah, shi ne wanda aka yi a wurin umurninsa ko haninsa. Wanda yake yin zikirin bãki ba da yanã aiki da hukunce-hukuncen Allah ba a cikin ibãdarsa da mu'amalarsa, to, shi mai izgili kawai ne da sũnan Ubangijinsa, ba mai yin zikiri ba ne.".

Rubutun Latin taimako ne na karatu wanda Qabas ta rubuta daga Larabci. Ku koyi haruffan Larabci da tajwidi don furta kalmomi daidai.

Karanta Surat Ar-Ra'd gaba ɗaya

Tambayoyi

Ina Ala bidhikrillahi tatma'innul-qulub take a cikin Alƙur'ani?

Ala bidhikrillahi tatma'innul-qulub tana cikin Surat Ar-Ra'd, 13:28.