أَلَيۡسَ ذَٰلِكَ بِقَٰدِرٍ عَلَىٰٓ أَن يُحۡـِۧيَ ٱلۡمَوۡتَىٰ ٤٠
Alaysa dhālika biqādirin 'alā an yuhyal-mawtā
Ashẽ wannan bai zama Mai iko ba bisa ga rãyar da matattu?1
Bayanan ƙasa
1 Ana son mai karãtu a nan ya ce: a ɓoye بلى وأنا على ذلك من الشاهدين.