إِلَىٰ رَبِّكَ يَوۡمَئِذٍ ٱلۡمَسَاقُ ٣٠
Ilā rabbika yawma'idhinil-masāq
Zuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa1 take.
Bayanan ƙasa
1 Ranar kora mutane, kamar ana gargaɗa tumãki, zuwa ga tsayuwa a gaba ga Allah, dõmin hisabi.