۞ وَلَقَدۡ وَصَّلۡنَا لَهُمُ ٱلۡقَوۡلَ لَعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَ ٥١
Walaqad wassalnā lahumul-qawla la'allahum yatadhakkarūn
Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun sãdar1 da magana sabõda su, tsammãninsu, suna tunãni.
Bayanan ƙasa
1 Attaura da Alƙur'ãni. Ayyukan Annabawa sãshen Su sun sãdu da sãshe.