إِنَّا مُرۡسِلُواْ ٱلنَّاقَةِ فِتۡنَةٗ لَّهُمۡ فَٱرۡتَقِبۡهُمۡ وَٱصۡطَبِرۡ ٢٧
Innā mursilun-nāqati fitnatal lahum fartaqibhum wastabir
Lalle Mũ, mãsu aikãwa da rãƙumar1 ne, ta zame musu fitina, sai ka tsare su da kallo, kuma ka yi haƙuri.
Bayanan ƙasa
1 Mutãnen Sãleh sun nemi mu'ujiza da rãƙuma, a fitar da ita daga dũtse, sai aka fitar da ita, kuma aka raba ruwan sha a tsakãninsu da ita.