Surat Al-Muzzammil, aya ta 15

73:15

إِنَّآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَيۡكُمۡ رَسُولٗا شَٰهِدًا عَلَيۡكُمۡ كَمَآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ رَسُولٗا ١٥

Innā arsalnā ilaykum rasūlan shāhidan 'alaykum kamā arsalnā ilā fir'awna rasūlā

Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo1 mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo2 zuwaga Fir'auna,

Bayanan ƙasa

1 Wato Annabi Muhammad, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi.

2 Wato Annabi Mũsã, aminci ya tabbata a gare shi.