Surat Al-Mumtahanah, aya ta 3

60:3

لَن تَنفَعَكُمۡ أَرۡحَامُكُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُكُمۡۚ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ يَفۡصِلُ بَيۡنَكُمۡۚ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ٣

Lan tanfa'akum arhāmukum walā awlādukum yawmal-qiyāmati yafsilu baynakum wallāhu bimā ta'malūna basīr

Zumuntarku bã zã ta amfãne ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Rãnar Kiyãma. (Allah) zai1 rarrabe tsakãninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa.

Bayanan ƙasa

1 Ga wata ƙirã'ã zã a fassara wurin da cewa: za a rarrabe tsakãninku;.