وَأَعُوذُ بِكَ رَبِّ أَن يَحۡضُرُونِ ٩٨
Wa a'ūdhu bika rabbi an yahdurūn
"Kuma inã nẽman tsari da Kai, ya Ubangijĩna! Dõmin kada su halarto ni,1 "
Bayanan ƙasa
1 Inã neman tsari da Kai, yã Ubangijina! Kada Shaiɗãnu su halarto ni a cikin al'amurana duka, dõmin ba su halarta, fãce da sharri.