Surat Al-Mu'minun, aya ta 53

23:53

فَتَقَطَّعُوٓاْ أَمۡرَهُم بَيۡنَهُمۡ زُبُرٗاۖ كُلُّ حِزۡبِۭ بِمَا لَدَيۡهِمۡ فَرِحُونَ ٥٣

Fataqatta'ū amrahum baynahum zuburan kullu hizbi bimā ladayhim farihūn

Sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakãninsu guntu-guntu,1 kõwace ƙungiya sunã mãsu farin ciki da abin da yake a gare su.

Bayanan ƙasa

1 Kõwa ya kãma hanyarsa, al'ummar Musulmi ta zama ƙungiyõyi dabam-dabam, kõwanensu yanã farin ciki da abin da ke gare shi, yanã ganin shi ne mafifici