وَجَعَلۡنَا ٱبۡنَ مَرۡيَمَ وَأُمَّهُۥٓ ءَايَةٗ وَءَاوَيۡنَٰهُمَآ إِلَىٰ رَبۡوَةٖ ذَاتِ قَرَارٖ وَمَعِينٖ ٥٠
Waja'alnabna maryama wa ummahū āyatan wa āwaynāhumā ilā rabwatin dhāti qarārin wama'īn
Kuma Mun sanya ¦an Maryama, shi da uwarsa wata ãyã1 Kuma Muka tattara su zuwa ga wani tsauni ma'abũcin natsuwa da marẽmari.
Bayanan ƙasa
1 Ãyar Ĩsã da uwarsa ita ce an haife shi bãbu uba. Kuma a lõkacin nan Yahũdu suka so sarkin zãmanin nan ya kashe shi, sai uwarsa ta gudu da shi zuwa Baitil Maƙaddas, kõ Dimashƙa, kõ Falasɗĩnu, inda suka zauna shekara gõma sha biyar har sarkin nan ya mutu.